Go Ad-Free
If you regularly use Hymnary.org, you might benefit from eliminating ads. Consider buying a Hymnary Pro subscription.
14139 | The Cyber Hymnal#14140 | 14141 |
Text: | Ka Zo, Ka Zo Immanuel |
Tune: | [Ka zo, Ka zo Immanuel] |
Arranger: | Thomas Helmore |
Media: | MIDI file |
1 Ka zo, Ka zo Immanuel
Ka fanshi ‘ya’yan Isra’ila.
Da ka fashe su daga bauta
Ka shirya musu yankin ƙasa ma.
Korus:
Murna! Murna! Yi murna, dukanku!
Ga Allahnku, ya zo ya cece ku.
2 Ka zo, ka zo, Immanuel
Ka kafa sabon Isra’ila
Da muna cikin bautar Shaiɗan,
Amma ka zo, ka tsinke sarƙoƙi. [Korus]
3 Ka zo, ka zo, Immanuel
Ka tara ‘ya’yan Isra’ila
Mu muna zama da shirinmu
Har ran da za ka zo ka ɗauke mu. [Korus]
Text Information | |
---|---|
First Line: | Ka zo, Ka zo Immanuel |
Title: | Ka Zo, Ka Zo Immanuel |
Latin Title: | Veni, veni Emanuel |
Refrain First Line: | Murna! Murna! Yi murna, dukanku! |
Language: | Hausa |
Source: | 12th Century Latin |
Copyright: | Public Domain |
Tune Information | |
---|---|
Name: | [Ka zo, Ka zo Immanuel] |
Arranger: | Thomas Helmore |
Key: | e minor or modal |
Source: | 15th Century French melody |
Copyright: | Public Domain |