Hymnal: The Cyber Hymnal #14140 Refrain First Line: Murna! Murna! Yi murna, dukanku! Lyrics: 1 Ka zo, Ka zo Immanuel
Ka fanshi ‘ya’yan Isra’ila.
Da ka fashe su daga bauta
Ka shirya musu yankin ƙasa ma.
Korus:
Murna! Murna! Yi murna, dukanku!
Ga Allahnku, ya zo ya cece ku.
2 Ka zo, ka zo, Immanuel
Ka kafa sabon Isra’ila
Da muna cikin bautar Shaiɗan,
Amma ka zo, ka tsinke sarƙoƙi. [Korus]
3 Ka zo, ka zo, Immanuel
Ka tara ‘ya’yan Isra’ila
Mu muna zama da shirinmu
Har ran da za ka zo ka ɗauke mu. [Korus] Languages: Hausa Tune Title: [Ka zo, Ka zo Immanuel]
Ka Zo, Ka Zo Immanuel